Monday 3 February 2020

SHIN KO KANA TUNAWA DA WANNAN KAFIN TSUFA YA RISKE KA?

Tura Wannan Zuwa
Yaro akwai lokaci da ƙarfi amma babu
kudi.

Kayi Amfani da duk Irin damar daka Samu Kafin ta Kuɓuce Maka..

Dattijo akwai kuɗi da ƙarfi amma babu
lokaci.

Tsoho akwai kuɗi da lokaci amma babu
ƙarfi.

A rayuwa in ka samu wani abu ne za ka
rasa wani.

MAKALOLI MASU ALAKA:

SHIN KO KASAN WANNE IRIN MUTUM NE MAI HASSADA?

Karanta Hanyoyin Samun Nasara a Rayuwa Cikin Sauki

KARANTA INGANTACCIYAR HANYAR YIN MU'AMALA DA MUTANE

Cikakkiyar ni’ima tana aljanna.

Allah ka ba mu Aljanna don Rahmar Ka Amiin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user