Showing posts sorted by relevance for query Nura M Inuwa. Sort by date Show all posts
Showing posts sorted by relevance for query Nura M Inuwa. Sort by date Show all posts

Thursday, 1 February 2018

Download Complete  Best of Manyan Mata By Nura M Inuwa

Download Complete Best of Manyan Mata By Nura M Inuwa

Albishirin ku Ma'abota ziyayar wannan shafi ko ince ma'abota sauraren wakokin nanaye a yau babban shafin Hausa yazo kuma da wakokin shahararren mawaki wato Nura M Inuwa da albums dinsa mai suna "Manyan Mata " na wannan shekara 2018.

Wanda shahararren mawakin yace yana rera wakokinsa ne saboda Ilimantarwa da wa'azantarwa ba dan kudi ba.
Muryar Hausa24 tareda  hausaloaded blog da maziyarta wannan shafi nayiwa wannan mawaki fatan alkhairi.

Ga wakokin kamar haka:-

1. Nura M Inuwa Best of Manya Mata - Ana Dara Ga Dare

2. Nura M Inuqaw Best of manyan - Mata 
Aure Na Soyayya

3. Nura M Inuwa Best of manyan mata - Ba Ciki Na Bane

4. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata -Buga Tambura

5. Nura M Inuwa Best of manyan Mata - Halimatu Sadiya

6. Nura M Inuwa Best of manyan Mata - Happy Birthday

7. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata - Manyan Mata

8. Nura M Inuwa Best of manyan mata - Mata

9. Nura M Inuwa Best of manyan mata - Roman Baka

10. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata - Ummuna

11. Nura M Inuwa Best Of Manyan Mata - Uwar Manya

12. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata - Wata Ruga

13. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata - Yaran mata

14. Nura M Inuwa Best of manya mata - Matan Zamani

15. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata-Maza American university

Nura M Inuwa Intro of next coming albums

Source By ©Hausaloaded

Friday, 5 April 2024

 Kalli Hotunan Nura M Inuwa A Fagen Aiki

Kalli Hotunan Nura M Inuwa A Fagen Aiki

Nura Musa Inuwa, wanda aka fi sani da Nura M. Inuwa, ba ɓoyayye ba ne a masana'antar Kannywood, domin kusan babu wanda yake sauraren wakokin soyayya a baya, ko a yau wanda bai san shi ba.

Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.

Mawaƙi Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

An ɗauki kyawawan hotunan ne a lokacin da yake fagen aiki, a cikin situdiyo (Studio).

Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan sa.

Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa;

Mawaƙi Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

Mawaƙi Nura M. Inuwa
Hoto: Nura M. Inuwa

Fatan hotunan nasa, sun burge masoyan sa.

Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun sababbin hotunan mawaƙan ku, masu inganci.

Friday, 1 December 2017

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN NURA M. INUWA: BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILMS DA WAKA INJI- NURA M. INUWA

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN NURA M. INUWA: BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILMS DA WAKA INJI- NURA M. INUWA

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN NURA M. INUWA BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILMS DA WAKA INJI- NURA M. INUWA.

Tarihin Nura M. Inuwa

Nura M. Inuwa daya ne daga cikin fitattun mawaka a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Mawakin yana da wakoki masu yawan gaske kuma yana daya daga cikin mawakan da suke fitar da kundin wakokin su (Album) duk shekara.

Takai Taccen Tarihin
Mawaki Nura M Inuwa
Tattaunawa Kai Tsaye
Tare da Jarumi Abas
Sadiq Cikin Shirin Gani
Da Idonka.

ABBAS SADIQ : Da farko
dai masu Sauraro zasuso
suji takai taccen
tarihinka?

Nura M Inuwa : Da farko
dai sunana Nura Musa
Inuwa wanda a yanzu
akafi sani da Nura M
Inuwa, Ni Haifaffen Garin
Kano ne Gommaja
Karamar Hukumar Dala.
Nayi Makaranta na na
primary school a masaka
special primary school
daganan na wuce
Gommaja two inda inda
acan nayi secondry school
dina daga nan kuma cikin
ikon ubangiji banci gaba
ba, Daganan sai na fara
harkar waka.

ABBAS SADIQ : Nura M
Inuwa me yaja hankalin
kane har ka fara harkar
waka.

Nura M Inuwa : Aah!
Alhamdulillahi Nidai tun
farko bani da wani dalili
da yaja hankalina na fara
harkar waka, sabo da ya
samo asaline tun ina yaro
ni kaina haka kawai
inayin waka haka kuma
idan akan batamun raj
nakanyi waka domin in
huce bacin ran nan da
akamun hakama idan an
faranta mun nakanyi
waka.

Ta yadda tun bansan
kalar ko launin wakaba da
yadda take nidai kawai
inayi, daga baya kuma
saina sawa raina cewa
inason in fara waka, ina
girma ina girma sai nazo
na fara Makaranta, Sabo
da haka Allah cikin ikon
sa sai na fara waka a
Makaranta inda nakanyi
waka ta Yabo musamman
in ana Maulidi inzo in
rera a haka a haka abu
yanaci gaba.

Tarihin Nura M. Inuwa

Kancewar ba wakar Yabon
na fara yiba, Sai akazo
idan na kalli Film "Misali"
Ace wannan Film din na
daya ne lokacin ana yin
film part 1 and 2 to a
lokacin sai ya zamana ina
iya kirkirar waka ta kaina
idan na kalli film na daya
kuma ya burgeni to sai in
kirkiri waka tawa ta kaina
wacce nake ganin itace
zata zama ci gaban
wannan shirin film din.

Da haka da haka inayi
Allah cikin ikonsa har
nazo na fara Waka dana
farane kuma sai na
fahimci cewa zan iya
daukar waka a mastayin
haryace ta tura sakon ni
na fadakarwa sannan
kuma zan iya rikanta a
matsayin sana'a kamar
yadda take yanzu a
wurina.

Wannan Shine Kadan
Daga Cikin Abunda Muka
Dan Tsakuro Muku
Dangane Da Tarihin
Mawaki Nura M Inuwa,
Akwai Yiwuwar Ci Gaba
Da Kawo Muku Wannan
Tattaunawa Nan Bada
Jimawa Ba.

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN UMAR M. SHARIF: BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI- UMAR M. SHARIF

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: Hausa Media

Saturday, 29 June 2019

Wata Sabuwa: An Zargin Mawaki Nura M. Inuwa Da Cinye Hakkin Al'umma

Wata Sabuwa: An Zargin Mawaki Nura M. Inuwa Da Cinye Hakkin Al'umma

Fitaccen mawaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) Nura M. Inuwa ana zargin sa da cin hakkin wasu mutane.

Zargin cinye kuɗaɗen abokan aiki

Nura M Inuwa ya wallafa wani bidiyo a shafin sa na sada zumunta, a cikin bidiyon mawakin ya mika godiyar sa ga ilahirin masoyan sa maza da mata a wasan Sallah da ya gabatar na karamar Sallah ga  masoyan sa.

Bayan wallafa wannan bidiyo ne sai wani mawaki mai tasowa Ali Prince Amir wanda yake da burin shahara yayi wa Nura M. Inuwa Raddi mai zafi.

Ali Prince Amir yace "Ka dinga tinawa da mu ka karɓi hakkin mu amma kamar hakan bai dame ka ba".

Inda nan take  mawakin ya mayar masa da martani "Hakkin ka na karba mai naci maka? ".

Nura M. Inuwa ne yayi masa tambaya.

Ali Prince Amir ya kara da Cewa "Naji daɗin wannan tambayar, idan za ka tuna shekarun baya wasu marubuta sun zo wajen ka daga garin Gombe sun turo maka da scrift, ka karɓa kace zaka duba sannan ka ba Hajiya ta duba, tun daga wannan lokacin ka daina ɗaga wayar mu kuma ganin kayi hakan mu  haɗa akwai da babu mu kazo kano wajen ka akan hakan sai kace mana wai zaka neme mu , haka mu koma garin mu har yau abun yana kona mana rai ace wanda muka yarda dashi muna masoyan sa yayi mana haka."

A karshe Nura M. Inuwa ya saki bidiyo akan zargin da ake yi masa , bidiyon wanda ya dauki hankula a kafafen sada zumunta na yanar gizo.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

A ciikin jawabin da Nura M. Inuwa ya yi a wannan bidiyon mai dan takaitaccen zango yayi Allah ya isa ga duk wanda yayi masa sharri.

Nura M. Inuwa yayi sharhi inda yace wa wani mabiyin sa wanda ya gasgata furucin mutumin dake zargin Nura M. Inuwa dacin Hakkin su Cewa "Bansan kaba ban kuma taɓa ganin kaba amma ina roƙon Allah ya tsai damu ranar  ƙiyama domin kaba da shaida akan abunda ka faɗa".

Wanda yake zargin Nura M. Inuwa dacin hakkin su a karshe yace "Nura ashe a masoyan naka akwai mahaukata bansani ba sai yau..".

Kusan zamu iya Cewa "Wannan shine karo na farko da Duniya taji wani yayi wa mawakin zargi".

Kasancewar anyi masa Shaida wajen Hakuri da iya zama da Mutane.

Sharhi

Wasu daga cikin masoyan Nura M. Inuwa sun bashi hakuri akan ya daina kula irin wadannan mutanen.

Yayin da wasu kuma suka yi masa Shaidar mutumin kirki ne.

Wasu daga cikin masoyan Nura M. Inuwa sun bashi shawara mai muhimmanci.

Sharhi

Harzuwa yanzu da wakilin Muryar Hausa24  yake haɗa wannan rahoto babu wani kwakkwaran dalili da kai tsaye za'a iya gasgata zargin da ake yiwa fitaccen mawakin.

DUBA WANNAN: Hotuna Da Cikakken Tarihin Nura M. Inuwa

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Wednesday, 19 February 2020

Kalli Hadaddun Hotunan Nura M. Inuwa

Kalli Hadaddun Hotunan Nura M. Inuwa

Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nura M. Inuwa

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) Nura M. Inuwa .

Mawaƙi Nura M. Inuwa

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Kalli Kayatattun Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Na Wannan Shekarar

Kalli Zafafan Hotunan Nura M. Inuwa da Matar Sa

Kalli Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Wadanda su Kayatar Sosai

Nura M. Inuwa

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Wednesday, 20 June 2018

Kalli Zafafan Hotuna 4 na  Nura M Inuwa tare da Iyalin Shi Hotunan Sun Kayatar Sosai

Kalli Zafafan Hotuna 4 na Nura M Inuwa tare da Iyalin Shi Hotunan Sun Kayatar Sosai

Fitaccen Mawakin Soyayya da Nishadi Nura M. Inuwa ya saki Sabbin Hotunan Shi tare da Iyalin Shi a shafin Sada Zumunta na Instagram .

Hotunan sun Kayatar sosai

Ga Wasu Daga Cikin Hotunan

Binciken Muryarhausa24.com.ng akan Takaitaccen Tarihin Nura M. Inuwa Waye Nura M Inuwa?

Sunana Nura Musa
Inuwa wanda a yanzu
akafi sani da Nura M
Inuwa, Ni Haifaffen Garin
Kano ne Gommaja
Karamar Hukumar Dala.

Waye Nura M. Inuwa: Takai Taccen Tarihin Mawaki Nura M Inuwa tareda Zafafan Hotunan sa- Karanta Kaji

Muna Yi mishi fatan Alheri

Domin samun Sabbin Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng

Ko ku biyo mu akan wannan sabuwar manhajar ta Muryar hausa24 domin samun dukkan wani sabon  posting Kai tsaye cikin sauki tare da Karantawa cikin hanya mafi sauki  wannan dama ce ga masu amfani da Android domin samun damar sauke sabon App din Mu sannan ku turawa sauran 'yan Uwa da Abokanan Arziki

Nan zaku shiga ku Yi download Kai tsaye cikin sauki

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

Tuesday, 18 May 2021

Sauke Sababbin Album Na Nura M. Inuwa Ni Da Ku Da Lokaci

Sauke Sababbin Album Na Nura M. Inuwa Ni Da Ku Da Lokaci

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin  Soyayya na ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku.

Ƙundin Ni Da Ku Da Lokaci

Muryar Hausa24 yau ma gamu ɗauke da  sababbin ƙundin wakokin  fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .

Ƙundin waƙoƙin da mawakin ya saki su ne kamar haka:

1. NI DA KU

2. LOKACI

A cikin wannan watan na mayu na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya , wadda ta yi daidai da ranar Litinin (17-05-2021) Nura M. Inuwa ya saki ƙundin waƙoƙin Ni da Ku da Lokaci a kasuwa.

Kalli hotunan fastocin ƙundin wakokin.

Ƙundin Ni Da Ku

Ƙundin Lokaci

Ƙundin Ni Da Ku

Ga abin da Nura M. Inuwa ya wallafa a shafin sa, kafin zuwan lokacin sakin ƙundin waƙoƙin na sa a kasuwa.

Albishiri Daga Nura M. Inuwa

A halin yanzu ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku su na kasuwa, za ku iya samun ƙundin waƙoƙin a shaguna mafi kusa da ku.

Za ku iya sauƙe waɗannan yanzu, kada ku manta ku ziyarci shaguna mafi kusa da ku domin samun sauran waƙoƙin ƙundin Lokaci da kuma  Ni da Ku daga  Nura M. Inuwa.

Suffar Masoyi na cikin ƙundin Ni da Ku

SAUKE WAKAR ANAN

Lokaci Mai Haɗawa na cikin ƙundin Lokaci

Ku hanzarta samun naku ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku a kasuwa.

MURYAR HAUSA24 muna yi masa fatan alheri.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 3 August 2019

Download Sabuwar Wakar Nura M. Inuwa "JINI DAYA".. Latest Nura M. Inuwa Song

Download Sabuwar Wakar Nura M. Inuwa "JINI DAYA".. Latest Nura M. Inuwa Song

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Nura M. Inuwa

Nura M. Inuwa , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) .

Duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Taken waƙar shine "JINI DAYA".

Daga jin taken wakar munsan bakwa bukatar wani sharhi akai.

Mawaki Nura M. Inuwa da sauran abokanan aikin sa sun sanya gasa a wannan wakar , an shirya gasar wakar ne a makon da ya gabata, an kammala gasar har an ware waɗanda sukai nasara a gasar wanda Abdul Mai Kwashewa da Sadiq N. Mafiya suka shirya gasar.

Jini daya shirin wasan kwaikwayo ne wanda ake saran manyan jarumai kamar irin su Ali Nuhu da Sadiq Sani Sadiq zasu jagoranta wanda shahararren kamfanin nan Abnur Entertaiment suka shirya.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan...

Kada ku sake a baku Labari

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Monday, 8 July 2019

Kalli Kayatattun Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Na Wannan Shekarar

Kalli Kayatattun Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Na Wannan Shekarar

Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nura M. Inuwa

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD)  Nura M. Inuwa.

Nura M. Inuwa

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Nura M. Inuwa

MURYAR HAUSA24  Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Tuesday, 8 May 2018

Yanzu-Yanzu: Mawakin Soyayya Nura M. Inuwa Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Komawar Shugaba Muhammadu Buhari Mulki A 2019 da Atiku- Download Music Here

Yanzu-Yanzu: Mawakin Soyayya Nura M. Inuwa Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Komawar Shugaba Muhammadu Buhari Mulki A 2019 da Atiku- Download Music Here

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Nura M Inuwa.

Fitaccen Mawakin Soyayya Nura M. Inuwa yayi wa Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari Sabuwar Waka da shi da Atiku Bagudu Wakar mai taken 4 + 4  Wakar ta dauki Hankulan Masoyan shi.

Ko Nura M Inuwa zai koma harkokin Wakokin Siyasa a 2018 zuwa 2019 da Sauran bayanai masu kama da haka

Ku Hanzarta yin Download Na Wakar Nura M Inuwa nan zaku Shiga kuyi Download Yanzu.

Download Nura M Inuwa Music Here

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com

Tuesday, 1 January 2019

Sababbin Album din Nura M. Inuwa Mai Zamani da Ango

Sababbin Album din Nura M. Inuwa Mai Zamani da Ango

Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da hotunan sababbin album din  fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .

Album din da mawakin zai saki sune kamar haka:

MAI ZAMANI

ANGO

A cikin wannan sabuwar shekarar Nura M. Inuwa zai saki album din.

Kalli hotunan fastocin album din..

Ga abinda Nura M. Inuwa yace akan sababbin kundin nasa....

Sauke wakokin Album din anan...

DOWNLOAD COMPLETE ALBUM MAI ZAMANI DA ANGO HERE

Muryar Hausa24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Monday, 31 December 2018

Kalli Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Wadanda su Kayatar Sosai

Kalli Sababbin Hotunan Nura M. Inuwa Wadanda su Kayatar Sosai

Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nura M. Inuwa

Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawakin fina-finan Hausa ta masana'antar kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .