Showing posts sorted by relevance for query Ado Gwanja. Sort by date Show all posts
Showing posts sorted by relevance for query Ado Gwanja. Sort by date Show all posts

Wednesday, 31 January 2018

HAUSA MUSIC: Sababbin Wakokin Guda Bakwai 2018 Na (Limamin mata) Ado Gwanja-Kada Abaku Labari

HAUSA MUSIC: Sababbin Wakokin Guda Bakwai 2018 Na (Limamin mata) Ado Gwanja-Kada Abaku Labari

Albishirin ku mata da maza a yau take sallah anyiwa mai dame daya sata yau kam shikenan karshen tika tika tik.

A yau mun sankamo muku dadaddan wakokin limamin mata wato ado gwanja dan gidan mai dawayya da sababbin wakokinsa wanda nasan zasu nishadantar da ku.

Ga wakokin kamar haka

1 Ado Gwanja Gobe da Waka Kyauta

Saukar anan: Download song here

2 Ado Gwanja Lunguyya

Saukar anan: Download Song here

3 Ado Gwanja Maimuna

Saukar anan: Download song here

4 Ado Gwanja Mama

Saukar anan: Download song here

5 Ado Gwanja Sama dai Mata

Saukar anan: Download song here

6 Ado Gwanja Tip Da Taya

Saukar anan: Download song here

7 Ado Gwanja wakar Yabo

Saukar anan: Download song here

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Hausaloaded

Saturday, 20 July 2019

Kalli Sababbin Kayatattun Hotunan Ado Gwanja

Kalli Sababbin Kayatattun Hotunan Ado Gwanja

Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Ado Gwanja

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaki kuma jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Ado Gwanja .

Ado Gwanja

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Ado Gwanja

MUKALOLI MASU ALAKA:

Ado Gwanja

MURYAR HAUSA24  Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Thursday, 16 April 2020

Sauke Wakar Ado Gwanja - Fadi Alkhairi

Sauke Wakar Ado Gwanja - Fadi Alkhairi

Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Fadi Alkhairi

Ado Gwanja, ɗaya ne daga cikin taurarin mawaƙan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), musamman a ɓangaren waƙoƙin bukukuwa wanda hakan ya ƙara masa farin jini a wajen iyayen mu (Mata).

Taken waƙar "FAƊI ALKHAIRI GASKIYA JARI KO KAƘI NI KO KASO NINE GWANJA".

Mawaƙin ya rera wannan waƙar ne domin al'umma su sani babu mai yi sai Allah, shiyasa a cikin wani baitin waƙar yake cewa "KO KAƘI NI KO KASO NI NE GWANJA". Ya kuma tunatar da masoyan sa dangane da mummunar fassarar da mutane suke yima sana'ar tasu, Hakazalika ya faɗi irin nasarorin da ya cimma sanadin waƙa.

Tabbas waƙa tayi masa komai fiye da harkokin fim, idan muka yi la'akari da yadda rayuwar mawaƙin take a baya kafin fara harkar waƙa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Ado Gwanja  harma da Tsofaffin Wakokin Ado Gwanja  akyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ADO GWANJA

Idan kana ko kina buƙatar sanin irin gwagwarmayar da mawaƙin ya fuskanta a rayuwar sa kafin ya kai wannan matsayin da yake Kai a yau, latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

HOTUNAN DA CIKAKKEN TARIHIN ADO GWANJA

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Monday, 10 September 2018

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN ADO ISAH GWANJA: BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI - ADO GWANJA

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN ADO ISAH GWANJA: BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI - ADO GWANJA

Ado Isah Gwanja wanda ake yi wa lakabi da “Limamin Matan Bana” fitaccen mawakin nanaye ne duk da cewar a yanzu ya fi shahara ga wakokin bikin aure.

Biography of Ado Isa Gwanja

A tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana dalilinsa na mayar da hankali ga yin wakoki a kan mata da sauran batutuwa:

Aminiya: Mene ne tarihin rayuwarka a takaice?

Gwanja: An haife ni a Unguwar Birged da ke birnin Kano. Sai dai asalin mahaifina dan garin Warawa ne, yayin da mahaifiyata Shuwa Arab ce daga garin Maiduguri a Jihar Borno. Na yi karatun firamare a Makarantar Babbangiji da ke Karkasara. Sannan na yi sakandare a Sakandiren kofar Nasarawa. Bayan na gama ban ci gaba da karatu ba sai na rika zuwa kasuwa wurin mahaifina. Bayan mahifina ya rasu ne sai na shiga buga-bugar rayuwa har Allah Ya kawo ni matsayin da nake a yanzu.

Aminiya: Mutane da dama sun san Gwanja a fina-finan Hausa sai kuma ga shi ka canja sheka zuwa waka, yaya aka yi hakan ta kasance?

Gwanja: To a gaskiya dama waka na fara, domin na fi shekara 12 ina yin waka, sai dai a wancan lokaci ba a san ni ba. A wancan lokaci nakan rubuta waka tun ba ni da kudin zuwa situdiyo na buga har na rika zuwa ina bugawa. Ko ta yi dadi ko ba ta yi ba ban damu ba, ni dai na san ina waka. To bayan wani lokaci kuma sai na shiga harkar fim.

Aminiya: Yawancin lokuta an fi ganin kana fitowa a matsayin dan Daudu a fina-finan Hausa, haka ka fi mika akalar wakokinka a kan mata, me ya jawo haka?

Gwanja: To batun fina-finai da nake yi a dan Daudu wannan yanayin labari ne ya zo da haka, kasancewar na yi abin da ake bukata a wasu fina-finai da aka ba ni wannan matsayi to sai ya zama cewar in dai labari ya zo da hakan sai a nemo ni a ba ni. Amma ba ni nake zabe ba.
Shi kuma batun waka da ake ganin na fi yi wa mata, zan iya cewa saboda su ne iyayen biki. Bahushe ya ce inda baki ya karkata ta nan yawu kan zuba. Kowa ya san irin rawar da mata ke takawa idan aka zo harkar biki, kin ga kuwa tunda ina yin wakokin biki, to dole da su za a yi.

Tarihin Ado Isa Gwanja

Aminiya: Baya ga wakokin fina-finai da kake yi da na biki kana yin wakikin siyasa?

Gwanja: Eh ina yin wakoki ga ’yan siaysa, idan dan siyasar da kansa ya nemi hakan. Abin da ba na yi shi ne ba na yin waka in kai wa dan siyasa, saboda na san halinsu sai a hankali.

Aminiya: Yaya dangantakarka da sauran mawaka?

Gwanja: Gaskiya akwai alaka mai kyau a tsakaninmu, don akwai girmamamawa a tsakninmu. Ba ma yi wa juna hassada ko bakin ciki.

Tarihin Ado Gwanja

Aminiya: Wane ne gwaninka a fagen wakoki?

Gwanja: Ba ni da gwanin da ya wuce Aminu Maidawayya.

Aminiya: Kasancewar an fi daukarka don yin wasa a bukukuwan aure, mutane na zargin cewa ba ka zuwa biki ko amsa gayyatar talakawa, mece ce gaskiyar wannan batu?

Gwanja: Gaskiya abin ba haka yake ba. Ai abin ba kudi ba ne, domin wani ma za ka iya yi masa kyauta ya danganta da yanayin mu’amalarku.Ina ganin duk mutumin da ya zo ku yi mu’amala ya mutunta ka, domin a da bai zo wurinka ba. Haka kuma wata rana ba zai zo wurin naka ba. Kawai ni abin da na sani shi ne ba a fin karfin masoyi. Masu yin wadannan kalaman suna yi ne don ba a yi musu kyauta-kyauta ba ko kuma ma kai-tsaye in ce kyauta. Kowace sana’a sunanta sana’a dole mutum ya yi hakuri ya bi yaddda tsarin abu yake wajen.

Tarihin Ado Gwanja

Aminiya: Wane tallafi mawaka ke samu daga gwamnati?

Gwanja: Ni zan iya cewa tsawon rayuwarta a wannan fage ban taba jin labarin gwamnati ta ba mu tallafi ko wani abu makamancin haka ba. Idan ka ga gwamnati ta waiwaye mu, to so take ta yi amfani da mu don cimma wata bukatarta ko kuma idan ana neaman mu biya haraji.

Gwamnati ba ta kallonmu a matsayin wadanda suka rage mata nauyin neman aiki, domin akalla ban da nauyin kanmu da muke dauka muna da yara da ke aiki a karkashinmu wadanda ta nan suke samun abin da suke kula da iyalansu.

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN UMAR M. SHARIF : BABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI- UMAR M. SHARIF

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Aminiya

Sunday, 27 May 2018

Yanzu-Yanzu: Download Sabbin Wakokin Ado Gwanja da Ali show 2018- Download Music Here

Yanzu-Yanzu: Download Sabbin Wakokin Ado Gwanja da Ali show 2018- Download Music Here

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Ali show da Ado Gwanja.

Fitaccen Mawakin Soyayya Ali show tare da Mawakin Mata Ado Gwanja sun saki Sabbin Wakoki wadanda su dauki Hankulan Ma'abota sauraron Wakokin Hausa domin Nishadi da kuma debe musu kewa.

Ga Wakokin nan a kasa sai Ku Hanzarta yin Download din su Yanzu Ayi sauraro Lafiya.

Ado Gwanja Sama dai Mata

Ado-Gwanja-Kwalla-Da-Fanteka

Ga-Wani-Labari-Gwanja-Al show

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com

Wednesday, 30 May 2018

Yanzu-Yanzu: Mawakin Mata Ado Gwanja Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Dr Rabiu Kwankwaso Na Tsayawa Takarar Shugaban Kasar Nigeria a 2019- Download Music Here

Yanzu-Yanzu: Mawakin Mata Ado Gwanja Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Dr Rabiu Kwankwaso Na Tsayawa Takarar Shugaban Kasar Nigeria a 2019- Download Music Here

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com ya shahara wajen kawo muku sabbin Wakokin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da wakar Ado Isa Gwanja.

Fitaccen Mawakin Mata yayi wa Dr Rabi'u Musa Kwankwaso   Wakar ta dauki Hankulan Masoyan shi.

Ko Ado Gwanja zai koma harkokin Wakokin Siyasa a 2018 zuwa 2019 da Sauran bayanai masu kama da haka

Ku Hanzarta yin Download Na Wakar Ado Gwanja nan zaku Shiga kuyi Download Yanzu.

Download Ado Gwanja Music Here

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Muryarhausa24.com

Saturday, 13 October 2018

Kalli Sababbin Kayatattun Hotunan Bikin Ado Isa Gwanja - Hotunan Sun Ɗauki Hankulan Shafukan Sada Zumunta Sosai

Kalli Sababbin Kayatattun Hotunan Bikin Ado Isa Gwanja - Hotunan Sun Ɗauki Hankulan Shafukan Sada Zumunta Sosai

Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen Mawaƙi kuma jarumin Fina-Finan Hausa Adamu Isa Gwanja wanda aka fi sani da sunan Ado Gwanja.

A Jiya  Juma'a ne aka ɗaura Auren Ado Isah Gwanja wanda ake yi wa laƙabi da “Limamin Matan Bana” fitaccen mawakin nanaye ne duk da cewar a yanzu ya fi shahara ga wakokin bikin aure.

Tare da sahibarsa Maimunatu Kabir, Shagalin Bikin ya ƙayatar kuma yasamu halattar Jaruman Kannywood da dama daga cikin su kamar irin su  Adam A. Zango, Maryam Yahya, Rukayya Dawayya da sauran su

Muryar Hausa24 Muna yi Musu Fatan samun Zuri'a tagari Amin Summa Amin.

Kalli wasu daga cikin Hotunan.....

KALLI HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN ADO ISA GWANJABABBAN DALILIN DA YASA NA FARA HARKAR FILM DA WAKA INJI - ADO GWANJA

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Wednesday, 5 June 2019

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR ADO GWANJA FT HUSSAINI DANKO "ANGAMA RANSTUWA". LATEST SONG

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR ADO GWANJA FT HUSSAINI DANKO "ANGAMA RANSTUWA". LATEST SONG

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

ADO GWANJA FT HUSSAINI DANKO ANGAMA RANSTUWA

Fitattun  Mawaƙan  ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi wakokin Biki, Siyasa, Fina-Finan Hausa, Soyayya  Ado Gwanja Ft Hussaini Danko  sun saki sabuwar wakar su mai zafi ta rantsar da Gwamnan Kano Ganduje.

Taken waƙar shine "ANGAMA RANTSUWA.".

MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya Dr. Rabi'u Musa (Kwankwaso) da Dr. Abdullahi Umar (Ganduje) su sani.

Kalli Video Wakar Kai Tsaye...

Ado Gwanja tare da Hussaini Danko sun  Caccaki Kwankwaso da magoya bayan sa.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan a kyauta.

Kada Ku Sake Abaku Labari!

Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Thursday, 10 May 2018

Karanta Yanzu Kaji Dalili: Yanzu kam na dai na fitowa a fina-finan da zai haska ni a matsayin dan daudu - Ado Isa Gwanja

Karanta Yanzu Kaji Dalili: Yanzu kam na dai na fitowa a fina-finan da zai haska ni a matsayin dan daudu - Ado Isa Gwanja

Fitaccen dan wasan barkwancin nan kuma shahararren mawaki Ado Gwanja, ya karyata rade-radin da ake ta yadawa cewa wai basa ga maciji da Jarumi Adam Zango.

A hira da yayi da PREMIUM TIMES, Gwanja ya bayyana cewa duk wannan batu karya ne. Y ace suna nan tare da Adam Zango lafiya sumul.

“ Kasan ba a rasa wadanda basu rasa abin cewa a kullum. Su bi wurare suna fetsa maganganu iri-iri. Amma ni dai a sani na babu abin da ya shiga tsakani na da Adam Zango. Hasali ma shi maigida na ne domin ni a yaron sa na fara sana’a ta kuma har yan zu ma haka ne.

Bayan haka Ado Gwanja ya tabbatar mana cewa ya daina fitowa a fina-final da zai nuna shi a adan daudu.

“A’a yanzu kam na dai na fitowa a fina-finan da zai haska ni a matsayin dan daudu. Zan tsaya a barkwanci na kawai.
Game da wakoki kuma Gwanja ya gode wa masoyan sa sannan yayi musu albishir cewa zai ci gaba da kida musu wakoki masu dadi don nishadin su.

“Babu abin da zai ce wa masoya na sai godiya. Wakoki na sun karbu kuma zan ci gaba da yin su domin masoya na a ko-ina a kasar nan.

Gwanja ya shaida mana cewa yana shirin auracewa nan ba da dadewa ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Premium Times Hausa

Wednesday, 25 October 2017

Labari: An Hana Ado
gwanja Aure
Sabida wannan
Matsalar

Labari: An Hana Ado gwanja Aure Sabida wannan Matsalar

An hana ado gwanja aure
Fitaccen mawakin nan
wanda yakecin zamaninsa
aduniyar mawaka

Ado gwanja an hanashi
aure sabida zargin dan
daudune shi hakan yabiyo
bayan fina finen da yasaba
fita aciki

Hausawa dai sukace kowa
yayi da kyau zai ga da
kyau Allah yakyauta

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©24wikis

Saturday, 1 December 2018

Karanta Kaji: Kuskure 6 da akai a cikin Film din DAN KUKA A BIRNI tare da Sharhin Fim din

Karanta Kaji: Kuskure 6 da akai a cikin Film din DAN KUKA A BIRNI tare da Sharhin Fim din

Suna: Dan Kuka A Birni
Tsara Labari: Munzali M. Bichi
Kamfani: 2nd Term Empire
Shiryawa: Kabiru A. Zango
Umarni: Adam A. Zango

Jarumai: Adam A. Zango, Fati Washa, Ado Gwanja, Zahraddini Sani, Nasiru Horo, Falalu A. Dorayi, Bado Waziri, Mustafa Naburaska, Jamila Zam-Zam. Da sauransu

Sharhi: Hamza Gambo Umar

A farkon fim din an nuna Buba (Ado Gwanja) dauke da jakar matafiya a cikin kauyen su yana neman motar hawa, anan ne ya hadu da mai mashin din haya kuma ya bukaci ya hau don a kai sa tasha, amma sai mai mashin din ya nuna doka ta hana yin goyo, Buba yana nan a tsaye har zuwa sanda wata mota ta sauke wani dan kasuwa a gefen hanya wanda a wajen suka soma rigima da Buba, suna cikin fadan ne Buba ya samu motar zuwa binni tazo giftawa nan ya hau suka tafi.

Bayan saukar sa a cikin tasha ne sai wani barawo Dan Bilki (Zahraddini Sani) ya kyalla ido yaga jakar kayan Buba wadda ya ajiye a kasa don biyan kudin mota, nan fa Dan Bilki ya sace jakar ya gudu wanda hakan yasa bayan Buba ya ankara yabi bayan sa suka kasa tsere kuma sai yi nasarar kama Dan Bilki ba har sai bayan ya gama caje jakar yaga babu abin arziki sai tarkacen tsummokarai, hakan yasa yaji haushi ya bawa Buba jakar sa amma sai Buba ya nuna masa cewar yana dauke da wata takarda ta kudin adashi wanda yazo garin da nufin karba.

Jin haka ne yasa Dan Bilki ya nuna masa cewar yazo gidan sa ya ba shi masauki kafin sanda zai karbi kudin, kuma ya tsara haka ne da nufin sace kudin idan Buba ya karbo, Bayan sun je gidan ne ya ajiye Buba a dakin sa amma sai Buba ya nuna bazai kwana a dakin da babu gado da katifa gami da kayan kallo ba. Jin hakan ne yasa Dan Bilki ya tafi wajen wani abokin sa ba sakkwace mai sayar da nama, wato Ali Meat (Mustafa Naburaska) ya karbo kudin da yake bin sa ba shi sannan ya hado da rancen wasu makudan kudin da nufin sayen kayan more rayuwa don a sakawa Buba a daki kafin sanda zai karbi kudin da shi su sace kudin.

Bayan Dan Bilki ya karbo kudin ne sai yazo ya zuba kayan alatu a cikin dakin da Buba yake ta yadda babu abinda Buba zai nema ya rasa kuma ruwa ma bayashan na rijiya sai na roba mai dadi, haka Dan Bilki ya cigaba da yi masa bauta da nufin wata rana kudin sa za su dawo idan Buba ya dauki kudin adashi, Dan Bilki yayi kokarin ya sace jakar Buba da nufin daukar takardar adashi amma sai Buba yaki yarda ya ajiye jakar sa a dakin, duk inda zai je ko bacci zai yi tana jikin sa, hakan ne ya hana Dan Bilki damar sace jakar sa har sai bayan wani lokaci wanda Buba ya mance jakar a cikin daki.

Nan fa Dan Bilki yabi dare ya zazzage jakar tas amma bai samu komai ba sai wata tsohuwar takarda mara amfani, hakan ne yasa ya tubure akan sai Buba ya biyashi kudaden sa ko kuma ya hada shi da hukuma, nan ta ke kuwa Buba ya amince zai biyasa amma da sharadin sai dai ya koya masa sana’ar sa don a samu kudi, haka Dan Bilki ya koya masa sana’ar sa ta sata amma a karon farko da Buba ya dira a wani gida ya goce a kafar sa bai koma ba sai bayan ya warke kuma da ya koma yayi satar kaya a wata mota nan fa kare ya biyo sa, haka Buba yayi ta bulayi har wata rana ya fado hannun wata matar soja (Fati Washa) wadda take kawo maza gidan ta don yin lalata ta rude su da kudi, amma sai akayi katari mijinta ya dawo sanda Buba yazo gidan, haka Buba yabar gidan da kyar bayan sojoji sun sako shi a gaba za su kama shi.

Kwatsam wata rana sai ga shugaban ‘yan dabar kauyen su Buba (Adam A. Zango) ya shigo birni tare da abokin Buba (Nasiru Horo) tare da sauran tawagar sa ta ‘yan daba, sun zo birni da nufin neman Buba don ya kashe as saboda ya mari kanwar sa. Sai akayi katari kuma Dan Bilki ne ya bawa gayyar ‘yan daban masauki a gidan sa inda Buba yake, duk da dai a sannan Buba yayi wata tafiya baya nan, haka ‘yan daban suka yi ta zaga gari suna neman Buba amma basu gan shi ba, dama kuma sun taho da abokin Buba din ne da nufin ya nuna musu Buba saboda su basu san shi ba, amma sai ga shi wata rana Buba yazo gidan ya tarar da gayyar ‘yan daban sun hadu ba tare da sun gane shi ba. Cikin dare kuwa Buba ya dauke abokin sa (Nasiru Horo) suka gudu daga gidan.

Abubuwan Birgewa:

1- Fim din ya nishadantar da mai kallo.

2- Jaruman sun yi kokari, musamman Buba (Ado Gwanja)

3- Camera ta fita radau, kuma an yi kokari wajen nuna salo wajen amfani da ita. Haka ma sauti ba laifi.

Kurakurai:

1- A farkon fim din lokacin da Buba ya fito daga cikin kauye neman motar zuwa Birni, bayan me mashin yace masa ba za shi tasha ba, a sa’in ne kuma wata mota ta sauke wani makeri, tunda an nuna Buba ya fito neman motar hawa ne to ya dace ya gwada fara tsayar da motar da ta sauke makerin ko za su kai shi birnin da ya fito da nufin zuwa, domin yanayin yadda ya kalli motar ya basar, yafi kama da cewar ba wannan motar aka tsara zai hau ba.

2- Lokacin da Dan Bilki ya sace jakar Buba, bayan Buba ya bi bayan sa sun kasa tsere suna gudu, me kallo yaga Dan Bilki ya buya a tsakanin wasu motoci ya zazzage kayan yana dubawa, a sannan ne Buba yazo ya wuce ta wajen a guje sai kuma aka ga ya sake dawowa daidai jikin motar yana duba sa. Shin Buba yasan cewar a tsakanin motocin Dan Bilki ya buya da har ya dawo wajen yana laluben neman sa?

3- Lokacin da Buba yazo birni an nuna Dan Bilki a tasha ya sace masa kaya wanda silar hakan har suka kulla alaka tare, tun daga sannan kuma ba’a sake ganin Dan Bilki a tasha ba, amma kwatsam lokacin da ‘yan daban kauye masu neman Buba wato su (Adam A. Zango) suka sauka a birni cikin tasha, mai kallo yaga Dan Bilki a cikin tashar a tsaye a gefe, shin dama Dan Bilki ya san da zuwan ‘yan dabar ne da har ya sake zuwa tasha a wannan lokacin? Ya dace a samar da wani dalilin mafi gamsar wa na haduwar ‘yan daban da Dan Bilki amma ba wannan ba.

4- Me kallo yaga Buba ya shiga cikin gari da nufin yin tafiya neman kudi a daidai lokacin da su (Adam A. Zango) suka zo gidan Dan Bilki da nufin zama, matsayin Buba na wanda ba dan gari ba, ya dace a sanar da inda zai tafi yawon neman kudi wanda har yasa yace zai dau lokaci a can kafin ya dawo, idan kuma sabani ne aka shirya don kada su hadu da ‘yan dabar dake farautar sa, to ya dace a samar da kwakwkwaran dalilin yin sabanin na su koda ta hanyar cewa Buba ya koma kauye ne don ganawa da budurwar sa Asiya.

5- Lokacin da Dan Bilki (Zahraddini Sani) ya kawo Buba cikin gidan sa, a sanda suka fara sa’insa da makahon da yake haya a gidan sa (Bado Waziri) me kallo yaga ‘yar makahon ta fito daga daki tana tambayar ba’asin abinda ke faruwa, wanda dalilin hakan ne yasa Dan Bilki ya wayance ya nuna Buba yake ciwa mutunci ba mahaifin ta ba. Shin wace alaka ce tsakanin Dan Bilki da ‘yar makahon wadda har hakan yasa yake shakkar cin mutuncin mahaifin ta akan idon ta? Domin har fim din ya kare ba’a nuna cewar budurwar sa bace ko kuma wadda yake wata alakar da ita, sannan kuma ba’a nuna cewar yana tsoron mace ba.

6- Lokacin da matar soja (Fati Washa) ta kawo Buba cikin dakin baccin ta, a sa’in da mijinta ya dawo gida ta boye Buba a cikin kwabar kayan sawa, bayan shigowar sojan me kallo yaga ya bude kwabar a sanda matar tashi take hilatar sa don kar ya bude saboda gudun kada asirin ta ya tonu, amma bayan sojan ya bude kwabar sai aka ga mamaki karara akan fuskar sa duk da an nuna cewar Buba ba ya cikin kwabar kuma bai gan sa ba. Shin wane abu sojan ya gani wanda hakan ya bayyana mamaki karara akan fuskar sa? Tunda bai ga abinda matar tashi take boyewa ba ya dace a samar da wani dalilin na sauyawar fuskar sa koda ta hanyar nuna cewar yaji warin wani abun yana tashi daga cikin kwabar ne.

Karkarewa:

Fim din ya nishadantar sosai, sai dai kuma babu hakikanin cikakken sako ko darasi a cikinsa, sannan kuma labarin bai dire har karshensa ba, domin ba a warware zaren labarin da a ka tufka ba. Idan kuma fim din akwai cigabansa ne, to kuwa ya dace ko da a rubuce ne a bayyana wa mai kallo hakan a karshen fim din, don a fahimtar da shi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: LEADERSHIP A YAU

Friday, 18 December 2020

Kalli Kayataccen Shagalin Mawaki Hamisu Breaker A Gidan Biki || Shagalin Ya Dauki Hankulan Al'ummar Hausawa

Kalli Kayataccen Shagalin Mawaki Hamisu Breaker A Gidan Biki || Shagalin Ya Dauki Hankulan Al'ummar Hausawa

A halin yanzu dai babu mawaƙin da tauraruwarsa take haskawa a cikin mawaƙan masana'antar Kannywood kamar mawaƙi Hamisu Breaker.

Hamisu Breaker Tare Da Ado Gwanja Da Sulaiman Bosho

Tun bayan fitar waƙar Jaruma, waƙar da matan aure suka dinga hawa a ranar Sallah, tauraruwar Hamisu Breaker ta ƙara haskawa domin kuwa a halin yanzu dukkan shagulgulan da ake yi a faɗin ƙasar shi ake gani.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Zamu iya hasashen cewa shima mawaƙi Hamisu Breaker yanzu ya sanya Rigar Aro (Zamani) domin ko labarin su Ado Gwanja ba ayi a guraren shagulgulan ma'aurata sai na Hamisu Breaker.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Wednesday, 26 August 2020

Sauke Sabuwar Wakar Rarara Ft Ado Gwanja - Kurunkus Mun Gamsu

Sauke Sabuwar Wakar Rarara Ft Ado Gwanja - Kurunkus Mun Gamsu

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Kurunkus Mun Gamsu

Gamayyar mawaƙan fina-finan Hausa ne su fito su rera wannan waƙar domin nuna farin cikin su akan nasarar Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi  Umar (Ganduje) a koton ƙoli.

Taken waƙar "KURUNKUS MUN GAMSU...".

Kaɗan daga cikin mawaƙan da suka bayar da muryoyinsu domin isar da wannan saƙon ga dubban al'ummar Hausawa dake cikin ƙasar Nijeriya dama Duniya baki ɗaya:

Ado Gwanja
Auwal Na Gombe London
Alfazazi
Aminu Afandaj
Jamilu Jadda Garko
Rarara
Mudansir Kasim
Nazifi Sharif
Fati Kawo
Hauwa Fullo Gombe
Zuwaira Isma'il

Da sauran su

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda su baje kolin basira da hikimar su a cikin waƙar.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Thursday, 26 October 2017

Hausa Music: Sabuwar
Wakar Ado Gwanja Indosa

Hausa Music: Sabuwar Wakar Ado Gwanja Indosa

Albishirin Ku Ma’abota Ji Gami Da Sauraron
Sababbin Wakokin Hausa Na Zamani.

Yau Gamu Dauke Muku Da Sabuwar Waka Daga
Daya Daga Cikin Fitattun Wakan Hausa Na
Zamani, Kuma Mai Lokaci Wato Ado Gwanja Mai
Suna Indosa.

Wakar Da Kuka Dade Kuna Jiran Fitowarta, To
Gatanan Mun Kawo Muku.

Domin haka yanzu Gatanan Ku Saukar ku. Ayi
Sauraro Lafiya.

Audio Player

Download Now

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

Saturday, 28 December 2019

Music: Rarara - Allah Sarki su Tsula Ft Hauwa Fullo Gombe, Ado Gwanja, Jadda Garko, Alfazazi

Music: Rarara - Allah Sarki su Tsula Ft Hauwa Fullo Gombe, Ado Gwanja, Jadda Garko, Alfazazi

Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Rarara Ft Hauwa Fullo Gombe

Gamayyar fitattun mawakan fina-finan Hausa (Kannywood) ne su fito su rera wannan wakar domin nuna farin cikin su akan nasarar Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar (Ganduje) yayi a kotu.

Taken waƙar  "ALLAH SARKI SU TSULA".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda  su baje kolin basirar su a cikin waƙar.

Mawaƙan sun haɗa da:

Rarara
Ado Gwanja
Aminu Afandaj
Jamilu Jadda Garko
Hauwa Fullo Gombe
Alfazazi

Da sauran su

Kalli Bidiyon Waƙar Kai Tsaye...

Abin dai ba'a cewa komai sai wanda ya saurara kawai zai gasgata furucin Mu, domin mawaƙan sun zo da wani sabon salo....

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar domin sauraron wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a baku Labari...

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Dauda Kahutu Rarara - 2-0 Kenan Sai Ganduje

Dauda Kahutu Rarara - A Kotun ma Ganduje Ne a INEC ma Ganduje Ne

Rarara - Kanawa ma dodar

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar